IQNA

Wani Makarnci Bairaniyawa Ya Samu Karbuwa A Wajen Al'ummar Kuwait

19:12 - October 21, 2009
Lambar Labari: 1840249
Bangaren kur'ani; Wani fitaccen makarancin kur'ani dan kasar Iran ya samu karbuwa a wajen al'ummar kasar Kuwait, sakamakon gabatar da karatun kur'ani mai tsarki da ya yi a kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labaransa na kasar Kuwait ya habarta cewa; Wani fitaccen makarancin kur'ani dan kasar Iran ya samu karbuwa a wajen al'ummar kasar Kuwait, sakamakon gabatar da karatun kur'ani mai tsarki da ya yi a kasar. Wani fitaccen makarancin kur'ani dan kasar Iran ya samu karbuwa a wajen al'ummar kasar Kuwait, sakamakon gabatar da karatun kur'ani mai tsarki da ya yi a kasar.481222



captcha