IQNA

Dalibai Sun Yi Zanga-Zangar Kalubalantar Mahukuntan Saudiyya

19:11 - October 21, 2009
Lambar Labari: 1840250
Bangaren Siyasa; Dubban dalibai ne suka gudanar da gagarumar zanga-zangar nuna rashin amincewa da matsayin Saudiyya kan lamurra da dama da suka danganci al'ummar musulmin duniya baki daya.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga bangaren yada labaransa dake birnin Tehran cewa; Dubban dalibai ne suka gudanar da gagarumar zanga-zangar nuna rashin amincewa da matsayin Saudiyya kan lamurra da dama da suka danganci al'ummar musulmin duniya baki daya. An gudanar da wannan zanga-zanga ne a birnin Tehran ne domin tabbatar wa duniya cewa al'ummar musulmi bas u amince da siyasar munafunci irin ta gwamnatin Saudiyya ba. 481409

captcha