Bangaren kasa da kasa; An gudanar da zaman taron yin nazari kan hanyoyin da suka dace a bi domin karfafa tattalin arzikin kasashen musulmi, bayan da tattalin arzikin kasashen duniya ya shiga cikin wani mawuyacin hali.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga kamfanin dilalncin labaran WAM cewa; An gudanar da zaman taron yin nazari kan hanyoyin da suka dace a bi domin karfafa tattalin arzikin kasashen musulmi, bayan da tattalin arzikin kasashen duniya ya shiga cikin wani mawuyacin hali. Bayanin ya ci gaba da cewa babbar manufar kafa wannan kwamiti da zai ci gaba da gudanar da wadannan taruka ita ce bayar da kariya tamusamman tattalin arzikin kasshen musulmi, masu karfin tattalin arziki daga cikinsu da ma raunana. 482002