Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na resale habar cewa; 'Yan majalisar dokokin kasar Switzerland sun yi Allawadai da cin zarafin addinain muslunci da wani dan majalisa kuma shugaban jamiyar Democrat ta kasar ya yi. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan dan majalisa ya saba tozarta mabiya addinin musulunci tare da neman a dauki matakan takura musu a kasar, amma hakan an fuskantar rashin amincewa daga mafi yawan 'yan majalisar dokokin kasar. 482117