Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna daga kasar ta Suriya ta nakalto daga majiyar gwamnatin Sana ta watsa rahoton cewa: wannan taro na yankin a birnin Damaskos fadar mulkin kasar Suriya ake gudanar da taro kan haramcin Haramtacciyar kasar Isra'ila karo na tamanin da biyu.Kuma mahalarta taron sun yi amanna kan haramcin haramtacciyar kasar Isra'ila da kuma za lumcinta da babakere da take yi a yankin da kasashen shida da suka hada da Jodan,Masar,Bahrain,Oman ,Mauritaniya,aljeriya da kuma Kommoro.
481995