Bangaren kasa da kasa; An bude wasu shafukan yanar gizo da kuma tashoshin talabijin da ke yada shirye-shirye kan tauraron dan adam, da nufin gudanar da ayyukan yada addinin musulunci a kasashen yammacin turai da yaruka daban-daban.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na bangaren yada labarai na cibiyar kula da harkokin yada addinin musulunci cewa; An bude wasu shafukan yanar gizo da kuma tashoshin talabijin da ke yada shirye-shirye kan tauraron dan adam, da nufin gudanar da ayyukan yada addinin musulunci a kasashen yammacin turai da yaruka daban-daban. An bude wasu shafukan yanar gizo da kuma tashoshin talabijin da ke yada shirye-shirye kan tauraron dan adam, da nufin gudanar da ayyukan yada addinin musulunci a kasashen yammacin turai da yaruka daban-daban. 482481