Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga bangaren yada labarai na cibiyar kula da harkokin addinin muslunci cewa; Za a gudanar da zaman zaman taron malaman karantu da malaman cibiyoyin addinin muslunci na kasar Girgystan, wanda cibiyar kula da harkokin ilimi da yada al'adun musulunci ta ISESCO ta shirya gudanarwa. Za a gudanar da zaman zaman taron malaman karantu da malaman cibiyoyin addinin muslunci na kasar Girgystan, wanda cibiyar kula da harkokin ilimi da yada al'adun musulunci ta ISESCO ta shirya gudanarwa.482596