IQNA

Za A Gudanar Da Taron Al'adu Na Kasashen Musulmi Na ISESCO

14:48 - October 24, 2009
Lambar Labari: 1840976
Bangaren kasa da kasa; Za a guadanr da zaman taron kasa da kasa dangane da harkokin al'du na kasashen musulmi da na larabawa, wanda cibiyar al'adu ta ISESCO ta shirya gudanarwa.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga bangaren kamfanin dillancin labaran Iqna, ya nakalto daga bangaren yada llabarai na kamfanin dillancin labaran ISESCO cewa; Za a guadanr da zaman taron kasa da kasa dangane da harkokin al'du na kasashen musulmi da na larabawa, wanda cibiyar al'adu ta ISESCO ta shirya gudanarwa. Bayanin ya ci gaba da cewa zai mayar da hankali ne kan muhimman batutuwa da suka danganci al'adu da kuma hanyoyin da za a karfafa su. 482598
captcha