IQNA

Za A Gudanar Da Gasar Karatun Kur'ani Ta Kasa Da Kasa A Kuwait

14:48 - October 24, 2009
Lambar Labari: 1840978
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da gasar harda karatun kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a kasar Kuwait, wadda za ta samu halartar matasa daga sassa daban-daban na kasashen musulmi.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na jaridar Alra'ayi ta kasar Kuwait cewa; Za a gudanar da gasar harda karatun kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a kasar Kuwait, wadda za ta samu halartar matasa daga sassa daban-daban na kasashen musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da gasar harda karatun kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a kasar Kuwait, wadda za ta samu halartar matasa daga sassa daban-daban na kasashen musulmi.482629



captcha