Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labaransa da ke birnin Beirut na kasar Labanan cewa; Mataimakin shugaban majalisar mabiya mazhabar shi'a a kasar Labanan Ayatollah Qabalan ya girmama jakadan Iran a kasar Labanan. An gudanar da wani taro na musamman ne wanda ya samu halartar malamai daga bangarori daban-daban na al'ummomin Labanan, inda aka girmama jakadan Iran da ke kasar Labanan. 482676