IQNA

An Kaddamar Da Wani bangare Kan Kur'ani A Baje Kolin Jaridu da manema labarai

19:50 - October 25, 2009
Lambar Labari: 1841507
Bangaren harkokin kur'ani :a kasuwar baje kolin ta kasa da kasa kan jaridu da kuma manema labarai da wallafawa majallu na kur'ani.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna ce ta watsa labarin cewa: daga cikin dakuna da runfuna a wannan kasuwar baje kolin ayyukan jaridu akwai daki da runfa da aka ware takanas domin nuna makaloli da jaridu kan kur'ani da kuma rubuce-rubuce da ked a dangantaka da kur'anin . Har ila yau akwai wasu makalolin da suka shafi al'adu da rubuce rubuce a bangarori daban daban da kuma fannoni iri iri .

482876
captcha