Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: a farkon bude wannan kasuwar baje kolin jaridun da ake gudanarwa ne mai bawa suhugaban kasar Iran shawara kan harkokin kafafen watsa labarai mahdi ya ziyarci runfa dad akin da aka ware wa cibiyar kula da hartkokin kur'ani a Iran Ikna tare da bayyana gamsuwarsa.
482928