Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dilalncin labaran interfax cewa; Za a gudanar da wani zaman taro kan al'adu da matsayinsu a musulunci a matsayi na kasa da kasa, a birnin Baku fadar mulkin kasar Azarbaijan. Bayanin ya cig aba da cewa wannan zaman taro zai mayar da hankali ne kan batutuwa da su shafi samara da hanyoyi na bunkasa harkokin al'du nakasashen musulmi. 482874