IQNA

An Fara Aiwatar Da Shirin Horar Da Yara Karatun Kur'ani A Kuwait

19:49 - October 25, 2009
Lambar Labari: 1841531
Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da wani shiri na bayar da horo ga kananan yara na koyon karatun kur'ani mai tsarki a kasar Kuwait.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dilalncin labaran watan na kasar Kuwait cewa; An fara gudanar da wani shiri na bayar da horo ga kananan yara na koyon karatun kur'ani mai tsarki a kasar Kuwait. An fara gudanar da wani shiri na bayar da horo ga kananan yara na koyon karatun kur'ani mai tsarki a kasar Kuwait.482974

captcha