IQNA

Za A Gudanar Da Zaman Taro Kan Matsalolin Duniyar Musulmi

19:48 - October 25, 2009
Lambar Labari: 1841533
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da zaman taro a kasar Morocco da zai bahasi kan matsalolin da suka addabi duniyar musulmi, da kuma tattauna hanyoyin da za a bi wajen shawo kansu.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Morocco cewa; Za a gudanar da zaman taro a kasar Morocco da zai bahasi kan matsalolin da suka addabi duniyar musulmi, da kuma tattauna hanyoyin da za a bi wajen shawo kansu. Bayanin ya ci gaba da cewa taron zai mayar da hankali ne kan muhimman batutuwa da suke ci ma musulmi tuwo a kwarya. Za a gudanar da zaman taro a kasar Morocco da zai bahasi kan matsalolin da suka addabi duniyar musulmi, da kuma tattauna hanyoyin da za a bi wajen shawo kansu.482905



captcha