Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna daga kasar Labanon ta watsa labarin gudanar da wani taro mai taken gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila da kuma dokokin kasa da kasa inda mahalarta taron za su yi nazari da bincike kan yadda gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ke sa kafa tana shure duk wata doka ta kasa da kasa da ta yi hannun riga da manufofinta na zalumci da danniya da kuma yin fito na fito da kowa a duniya kama daga kasashe da gwamnattoci da ala'ummomin duiniya da kuma hukumomi na gwamnati da masau zamana kansu.
483645