IQNA

An Kammala Taron Kusanto Da Mazhabobin Musulunci A London

13:30 - October 28, 2009
Lambar Labari: 1842341
Bangaren kasa da kasa; An kammala zaman kusanto da mazhabobin muslunci da aka gudanar a birnin London na kasar Birtaniya, wanda cibiya kula da harkokin Musulunci ta kasar ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labarai na cibiyar kula da harkokin Musulunci a a kasar Birtaniya cewa; An kammala zaman kusanto da mazhabobin muslunci da aka gudanar a birnin London na kasar Birtaniya, wanda cibiya kula da harkokin Musulunci ta kasar ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa. An kammala zaman kusanto da mazhabobin muslunci da aka gudanar a birnin London na kasar Birtaniya, wanda cibiya kula da harkokin Musulunci ta kasar ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa.483564


captcha