IQNA

Kwamitin Masana Musulmi Zai Gudanar Da Zamansa A Bahrain

13:32 - October 28, 2009
Lambar Labari: 1842344
Bangaren kasa da kasa; Kwamitin masana musulmi zai gudanar da zamnsa akaro na farkoa kasar Bahrain a birnin Manama fadar mulkin kasar.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran Muhit cewa; Kwamitin masana musulmi zai gudanar da zamnsa akaro na farkoa kasar Bahrain a birnin Manama fadar mulkin kasar, wanda majalisar hadin gwiwa ta kasashen tekun fasha za ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa. Kwamitin masana musulmi zai gudanar da zamnsa akaro na farkoa kasar Bahrain a birnin Manama fadar mulkin kasar, wanda majalisar hadin gwiwa ta kasashen tekun fasha za ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa. 483575




captcha