IQNA

Girmama Ra'ayin Malaman Addini Zai Taimaka Wa Zaman lafiyar Iraki

13:32 - October 28, 2009
Lambar Labari: 1842345
Bangaren kasa da kasa; Malaman addinin muslunci da masana da suka gudanar da zaman taro a birnin Najaf na kasar Iraki, sun jadda cewa komawa zuwa ga mahangar manyan malaman addini a cikin dukkanin harkokin zai taimaka wajen zaman lafiya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren hulda da jama'a na cibiyar ma'arif cewa; Malaman addinin muslunci da masana da suka gudanar da zaman taro a birnin Najaf na kasar Iraki, sun jadda cewa komawa zuwa ga mahangar manyan malaman addini a cikin dukkanin harkokin zai taimaka wajen zaman lafiya. Malaman addinin muslunci da masana da suka gudanar da zaman taro a birnin Najaf na kasar Iraki, sun jadda cewa komawa zuwa ga mahangar manyan malaman addini a cikin dukkanin harkokin zai taimaka wajen zaman lafiya. 483763
captcha