IQNA

Kungiyar OIC Ta Gudanar Da Zama Kan Halin Da Ake Ciki A Qods

17:00 - October 29, 2009
Lambar Labari: 1842541
Bangaren kasa da kasa; An gudanar da zaman gaggawa na kungiyar hadin kan kasashen musulmi dangane da yadda yahudawan sahyuniya suke yin shishigi kan masallacin Qods.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran KUNA na kasar a shafinsa na internet cewa; An gudanar da zaman gaggawa na kungiyar hadin kan kasashen musulmi dangane da yadda yahudawan sahyuniya suke yin shishigi kan masallacin Qods. An gudanar da zaman gaggawa na kungiyar hadin kan kasashen musulmi dangane da yadda yahudawan sahyuniya suke yin shishigi kan masallacin Qods. 484004


captcha