Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na islam online cewa; Sojojin yahudawan sahyuniya sun kai hari kan masallata a masallacin Qods a lokacin da suke cikin gudanar da salla, inda suka jikka masallata akalla 30. Sojojin yahudawan sahyuniya sun kai hari kan masallata a masallacin Qods a lokacin da suke cikin gudanar da salla, inda suka jikka masallata akalla 30. 483999