IQNA

An Fara Gudanar Da Gasar Karatun Kur'ani A Bahrain

16:59 - October 29, 2009
Lambar Labari: 1842544
Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a birnin Manama na kasar Bahrain,
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na jaridar Alwasat ta kasar Bahrain cewa; An fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a birnin Manama na kasar Bahrain, wadda ke samun halartar makaranta da mahardata daga sassa daban-daban na kasashen musulmi. An fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a birnin Manama na kasar Bahrain, wadda ke samun halartar makaranta da mahardata daga sassa daban-daban na kasashen musulmi. 483965

captcha