Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran Almadina cewa; Za a gudanar da wani zaman taro da zai yi bahasi kan ilmomin da ke tattare a cikin kur'ani mai tsarki a birnin Herndon na kasar Amurka. Za a gudanar da wani zaman taro da zai yi bahasi kan ilmomin da ke tattare a cikin kur'ani mai tsarki a birnin Herndon na kasar Amurka. 484154