IQNA

Taro Kan Ranakun Idi A Ddinan Musulunci Da Kiristanci

16:58 - October 29, 2009
Lambar Labari: 1842548
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani zaman taro dangane da ranakun idi na addinan muslunci da kuma kirsitanci da kuma muhimmancinsu a wajen mabiya addinan biyu a Faransa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran cdo a shafinsa na internet cewa; Za a gudanar da wani zaman taro dangane da ranakun idi na addinan muslunci da kuma kirsitanci da kuma muhimmancinsu a wajen mabiya addinan biyu a Faransa. Za a gudanar da wani zaman taro dangane da ranakun idi na addinan muslunci da kuma kirsitanci da kuma muhimmancinsu a wajen mabiya addinan biyu a Faransa. 484159


captcha