IQNA

Juyin Musulunci Ya Yi Tasiri Wajen Yada Koyarwar Kur'ani

16:58 - October 29, 2009
Lambar Labari: 1842549
Bangaren kur'ani; Juyin juya halin Musulunci ya yi gagarumin tasirin wajen yada fahimta da koyarwa irin ta addinin Musulunci a kasashen duniya daban-daban.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yad alabaransa na na birnin Tehran cewa; a cikin wata zantawa da hada bangaren daukar labarai na iqna da daya daga cikin malaman kasar Ali Akbar Hanifi ya bayyana cewa; Juyin juya halin Musulunci ya yi gagarumin tasirin wajen yada fahimta da koyarwa irin ta addinin Musulunci a kasashen duniya daban-daban. 483829

captcha