Bangaren kasa da kasa; Ministocin harkokin wajen kasashen musulmi sun fara gudanar da zaman taronsu a birnin Jidda na kasar saudiyya, domin tattauna batutuwa da suka danganci shishigin yahudawan sahyuniya a kan masallacin Qods.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; a wani labari day a nakalto daga jaridar almadina an habarta cewa; Ministocin harkokin wajen kasashen musulmi sun fara gudanar da zaman taronsu a birnin Jidda na kasar saudiyya, domin tattauna batutuwa da suka danganci shishigin yahudawan sahyuniya a kan masallacin Qods. Ministocin harkokin wajen kasashen musulmi sun fara gudanar da zaman taronsu a birnin Jidda na kasar saudiyya, domin tattauna batutuwa da suka danganci shishigin yahudawan sahyuniya a kan masallacin Qods. 485858