IQNA

Libya Za Ta Dauki Nauyin Taron Ministocin Harkokin Wajen Musulmi

11:14 - November 05, 2009
Lambar Labari: 1845026
Bangaren kasa da kasa; Kasar Libya za ta dauki nauyin taron kasashen musulmi da zai yi dubi kan harkokin siyasar da suka dangance su a cikin zamanin nan, da nufin kara zama tsintsiya daya madaurinki daya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Libya cewa; Kasar Libya za ta dauki nauyin taron kasashen musulmi da zai yi dubi kan harkokin siyasar da suka dangance su a cikin zamanin nan, da nufin kara zama tsintsiya daya madaurinki daya. Kasar Libya za ta dauki nauyin taron kasashen musulmi da zai yi dubi kan harkokin siyasar da suka dangance su a cikin zamanin nan, da nufin kara zama tsintsiya daya madaurinki daya. 487126


captcha