IQNA

Azarbaijan Ce Gadar Tsakanin Yankin Kafkaz Da Asiya Da Kuma Duniya Musulmi

10:53 - November 09, 2009
Lambar Labari: 1846643
Bangaren al'adu da fasaha; babban sakataren cibiyar kara kusanci tsakanin mazhabobin Musulunci ne ya yi nuni datarihin yankin Kafkaz da asiya da duniya musulmi ke girmamawa da cewa; yanayin da jamhuriyar Azarbaijan ked a shi yana da matsayin wata gada da ta hada kasashenn yankin da duniyar musulmi.
Cibbiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna daga kasar ta Azarbaijan ta watsa rahoton cewa: Ayatullahi Muhammad Ali Tashiri babban sakataren cibiyar kara kusanci tsakanin mazhabobin Musulunci ne ya yi nuni datarihin yankin Kafkaz da asiya da duniya musulmi ke girmamawa da cewa; yanayin da jamhuriyar Azarbaijan ked a shi yana da matsayin wata gada da ta hada kasashenn yankin da duniyar musulmi. Kuma ya bayyana haka ne a lokacin wani taron manema labarai a ofishin kula da yada al'adun Iran a wannan kasa inda ya yi bayani kan dangatakar kasashen Iran Da zarbaijan da kuma yadda za a iya cimma moriya da fadada dandantakar a tsakani da ma sauran kasashen musulmi.

489496

captcha