IQNA

Jagororin Addinai Sun Fara Gudanar Da Zamansu A Baku

11:49 - November 09, 2009
Lambar Labari: 1846714
Bangaren kasa da kasa; jagororin mabiya addinai sun fara gudanar da zamansu a birnin Baku na kasar Azarbaijan, domin tattauna muhimman batutuwa da suka shafi addinai da mabiyansu a duniya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran kasar Azarbaijan cewa; jagororin mabiya addinai sun fara gudanar da zamansu a birnin Baku na kasar Azarbaijan, domin tattauna muhimman batutuwa da suka shafi addinai da mabiyansu a duniya. jagororin mabiya addinai sun fara gudanar da zamansu a birnin Baku na kasar Azarbaijan, domin tattauna muhimman batutuwa da suka shafi addinai da mabiyansu a duniya. 489440
captcha