IQNA

Ministan Haji Na Saudiyya Ya Nuna Rashin Gamsuwa Kan Wulakanta Alhazai

16:32 - November 12, 2009
Lambar Labari: 1848148
Bangaren kasa da kasa; Ministan mai kula da harkokin ayyukan haji a kasar saudiyya ya nuna rashin gamsuwarsa da yadda jami'an kasar ta Saudiyya suke wulakanta alhazai da suka zo daga kasar Iran.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga daga babban jami'i mai kula da harkokin ayyukan haji na kasar Iran da yanzu haka yake birnin Madina cewa; a cikin wata zantawa da ta hada su da minister mai kula da ayyukan haji na Saudiyya ya sheda cewa; Ministan mai kula da harkokin ayyukan haji a kasar saudiyya ya nuna rashin gamsuwarsa da yadda jami'an kasar ta Saudiyya suke wulakanta alhazai da suka zo daga kasar Iran. 491232


captcha