Kamfanin dilalncin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanindilalncin labaran kasar faransa cewa; Za a gudanar da wani zaman taro da nufin samara da hadin kai da fahimtar juna tsakanin mabiya addinan kiristanci da kuma addinin musulunci a nahiyar turai. Bayanin ya ci gaba da cewa wasu daga cikin mabiya addinan biyu daga sassa daban-daban na nahiyar turai sun nuna matukar gamsuwarsu dangane da gudanar da wannan taro. 493006