Bangaren kasa da kasa; An fara raba wasu littafai da aka runuta da ke karin haske kan ayyukan haji, inda adadin littafan ya kai kimanin littafai miliyan goma sha biyar da ake ci gaba da raba su ga dukkanin mahajjata.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na islam online cewa; An fara raba wasu littafai da aka runuta da ke karin haske kan ayyukan haji, inda adadin littafan ya kai kimanin littafai miliyan goma sha biyar da ake ci gaba da raba su ga dukkanin mahajjata. An fara raba wasu littafai da aka runuta da ke karin haske kan ayyukan haji, inda adadin littafan ya kai kimanin littafai miliyan goma sha biyar da ake ci gaba da raba su ga dukkanin mahajjata.493034