Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki a matsayi na kasa da kasa a kasar Kuwait, wadda za ta samu halartar makaranta da mahardata daga sassa daban-daban na duniya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran kasar Kuwait cewa; Za a gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki a matsayi na kasa da kasa a kasar Kuwait, wadda za ta samu halartar makaranta da mahardata daga sassa daban-daban na duniya. Za a gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki a matsayi na kasa da kasa a kasar Kuwait, wadda za ta samu halartar makaranta da mahardata daga sassa daban-daban na duniya.493011