IQNA

Wasu 'Yan Kasuwa A Birtaniya Sun Bukaci Haramta Kayan Isra'ila

18:01 - November 16, 2009
Lambar Labari: 1850068
Bangaren kasa da kasa; Wasu 'yan kasuwa a kasar Birtaniya sun bukaci da a haramta kayan Haramtacciyar kasar Isra'ila a cikin wannan kasa, sakamakom tafka laifukan yaki da take yi da kuma yin hawan kawara kan dokoki na kasa da kasa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na ICE cewa; Wasu 'yan kasuwa a kasar Birtaniya sun bukaci da a haramta kayan Haramtacciyar kasar Isra'ila a cikin wannan kasa, sakamakom tafka laifukan yaki da take yi da kuma yin hawan kawara kan dokoki na kasa da kasa. 'Yan kasuwar wadanda suna cikin masu shigo da kayayyaki cikin kasar ta Birtaniya sun bukaci da taka wa Isra'ila birki kan tabargazar da take tafkawa, tare da ladabtar da ita ta hanyar haramta kayayyakinta.493036


captcha