Kamfanin dillancin labaran iqn aya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran kasar Malazia cewa; An bude wasu cibiyoyin bayar da horo na ilimi mai zurfi kan addinin muslunci a kasar malazia, wanda ke samun halartar malaman makaranta daga sassa daban-daban na kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan na daya daga cikin muhimman ayyukan dad a bababr cibiyar kula da harkokin kasar Malazia kan mayar da hankali kansu domin kara wayar kan malaman makarantun addinin musulunci da ke kasar.493315