IQNA

Za A Gudanar Da Wani Zaman Taro Kan Musulunci A Faransa

13:04 - November 17, 2009
Lambar Labari: 1850462
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani zaman taro kan matsayin dan adam a mahangar addinin muslunci a birnin Halle na kasar faransa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na bangaren yada labarai na babbar cibiyar kula da harkokin musulmi ta kasar faransa cewa; Za a gudanar da wani zaman taro kan matsayin dan adam a mahangar addinin muslunci a birnin Halle na kasar faransa. Za a gudanar da wani zaman taro kan matsayin dan adam a mahangar addinin muslunci a birnin Halle na kasar faransa.494004

captcha