Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labaran na cibiyar kula da harkokin musulmi ta kasar Belgium cewa; Musulmin kasar Belgium za su gudanar da tarukan idin babbar salla wanda babbar cibiyar kula da harkokin musulunci ta musulman kasar za ta shirya gudanarwa a birnin Bruccel. Musulmin kasar Belgium za su gudanar da tarukan idin babbar salla wanda babbar cibiyar kula da harkokin musulunci ta musulman kasar za ta shirya gudanarwa a birnin Bruccel. 494048