Kamfanin dillancin labaran iqn aya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran kasar Irak cewa; An fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta matasa ta kasashen tekun fasha, wadda aka fara gudanarwa a birnin Maskat fadar mulkin kasar Irak. An fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta matasa ta kasashen tekun fasha, wadda aka fara gudanarwa a birnin Maskat fadar mulkin kasar Irak. 493723