IQNA

Ana Gudanar Da Wasu Taruka Kan Ayyukan Hajji A malazia

22:07 - November 18, 2009
Lambar Labari: 1851212
Bangaren kasa da kasa; Ana gudanar da wani taro kan ayyukan hajji a Malazia, da hakan ya hada da baje koli na kayyakin da suke da dangantaka da ayyukan hajji domin kara wayar da kan al'umma kan wannan ibada mai girma.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Malazia cewa; Ana gudanar da wani taro kan ayyukan hajji a Malazia, da hakan ya hada da baje koli na kayyakin da suke da dangantaka da ayyukan hajji domin kara wayar da kan al'umma kan wannan ibada mai girma. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan yana daya daga cikin muhimman ayyukan da cbiyar kula da ayyukan hajji ta kasar Malazia kan gudanar a kowace shekara a birnin Kualalampour. 494778



captcha