IQNA

Kimanin Mahajjatan kasar Indonesia 39 Ne Suka Rasu A Kasa Mai Tsarki

22:07 - November 18, 2009
Lambar Labari: 1851213
Bangaren kasa da kasa; Kimanin alhazan kasar Indonesia 39 ne suka rasa rayukansu a kasa mai tsarki a lokacin da suke gudanar da ayyukansu na ziyara da kuma shirin fara aikin haji,
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangarn yada labaransa da ke tare da maniyyata a kasa mai tsarki cewa; ; Kimanin alhazan kasar Indonesia 39 ne suka rasa rayukansu a kasa mai tsarki a lokacin da suke gudanar da ayyukansu na ziyara da kuma shirin fara aikin haji, sakamakon wasu matsaloli da suka hada rashin lafiya. Bayanin ya ci gaba da cewa dalilan mutuwar tasu dai mafi yawa rashin lafiya ne. Kasar Tunisia dai ta dage tafiyar maniyatan kasar domin kauce wa kamuwa da murar aladu. 494682


captcha