IQNA

An Kammala Gyaran Wuraren Jifar Shedan A Makka

22:09 - November 18, 2009
Lambar Labari: 1851214
Bangaren kasa da kasa; Mahukuntan kasar saudiyya sun bayyana cewa an riga an kammala dukkanin ayyukan gyara a wuraren jifar shedan domin gudanar da ayyukan hajjin bana.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labaransa dake kasar saudiyya cewa; Mahukuntan kasar saudiyya sun bayyana cewa an riga an kammala dukkanin ayyukan gyara a wuraren jifar shedan domin gudanar da ayyukan hajjin bana. Mahukuntan kasar saudiyya sun bayyana cewa an riga an kammala dukkanin ayyukan gyara a wuraren jifar shedan domin gudanar da ayyukan hajjin bana. 494649
captcha