Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar hadaddiyar daular larabawa cewa; An kammala wani shiri da aka gudanar a birnin Dubai na kasar Hadaddiyar daular larabawa dangane da samun masaniya kan ma'anonin ayoyin haji da kuma yadda ake yin aikin. An kammala wani shiri da aka gudanar a birnin Dubai na kasar Hadaddiyar daular larabawa dangane da samun masaniya kan ma'anonin ayoyin haji da kuma yadda ake yin aikin. 494523