Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na kungiyar kula da harkokin al'adu da ilimi ta kasashen musulmi cewa; An fara gudanar da wani shiri na kara wa juna ilimi kan hakkokin bil adama a kasar Guinea, wanda kungiyar kula da hakokin ilimi da ala'du ta ISESCO ta shirya gudanarwa. An fara gudanar da wani shiri na kara wa juna ilimi kan hakkokin bil adama a kasar Guinea, wanda kungiyar kula da hakokin ilimi da ala'du ta ISESCO ta shirya gudanarwa.494491