Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran Yeman News cewa; An gudanar da wani zaman taro a birnin san'a fadar mulkin kasar Yeman, inda aka yi bahasi kan ilmomin kur'ani mai tsarki da kuma ma'anoninsu a dukkanin fannoni na ilmi. An gudanar da wani zaman taro a birnin san'a fadar mulkin kasar Yeman, inda aka yi bahasi kan ilmomin kur'ani mai tsarki da kuma ma'anoninsu a dukkanin fannoni na ilmi. 494469