Bangaren kasa da kasa; An bude wasu cibiyoyin hardar kur'ani mai tsarki a birnin Doha na kasar Qatar, wanda cibiyar kula da harkokin karatu da hardar kur'ani mai tsarki ta sarkin kasar ta dauki nauyin gudanarwa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Qatar cewa; An bude wasu cibiyoyin hardar kur'ani mai tsarki a birnin Doha na kasar Qatar, wanda cibiyar kula da harkokin karatu da hardar kur'ani mai tsarki ta sarkin kasar ta dauki nauyin gudanarwa. An bude wasu cibiyoyin hardar kur'ani mai tsarki a birnin Doha na kasar Qatar, wanda cibiyar kula da harkokin karatu da hardar kur'ani mai tsarki ta sarkin kasar ta dauki nauyin gudanarwa. 494442