IQNA

Gudanar Da Taron Bude Taron Kara Wa Juna Ilimi A Kuwait

22:08 - November 18, 2009
Lambar Labari: 1851219
Bangaren kasa da kasa; An bude wasu cibiyoyin hardar kur'ani mai tsarki a birnin Doha na kasarKuwait, wanda cibiyar kula da harkokin karatu da hardar kur'ani mai tsarki ta sarkin kasar ta dauki nauyin gudanarwa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Kuwait cewa; An bude wasu cibiyoyin hardar kur'ani mai tsarki a birnin Doha na kasarKuwait, wanda cibiyar kula da harkokin karatu da hardar kur'ani mai tsarki ta sarkin kasar ta dauki nauyin gudanarwa. An bude wasu cibiyoyin hardar kur'ani mai tsarki a birnin Doha na kasarKuwait, wanda cibiyar kula da harkokin karatu da hardar kur'ani mai tsarki ta sarkin kasar ta dauki nauyin gudanarwa. 494461




captcha