Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Syria cewa; Ana ci gaba da gudanar da zaman taron kan mahangar addini a siyasance kan ayyukan haji da kuma siyasar da ke tattare da shi a birnin Demuscus na kasar Syria. Ana ci gaba da gudanar da zaman taron kan mahangar addini a siyasance kan ayyukan haji da kuma siyasar da ke tattare da shi a birnin Demuscus na kasar Syria.494699