IQNA

An Girmama Makarnata Da Mahardata Kur'ani A Kuwait

16:14 - November 22, 2009
Lambar Labari: 1852673
Bangaren kasa da kasa; An girmama wasu daga cikin makaranta da mahardata kur'ani mai tsarki na kasar Kuwait, da suka shiga gasar karatu da haedar kur'ani mai tsarki da aka gudanar a kasar a matsayi na kasa da kasa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Kuwait cewa; An girmama wasu daga cikin makaranta da mahardata kur'ani mai tsarki na kasar Kuwait, da suka shiga gasar karatu da haedar kur'ani mai tsarki da aka gudanar a kasar a matsayi na kasa da kasa, Bayanin ya ci gaba da cewa dukkanin wadanda suka samu halartar taron sun karbi kyaututuka daga cibiyar kula da harkokin kur'ani ta kasar.
496628

captcha