IQNA

An fara Gudanar Da Taron Baje Kolin Littafai A Kasar Kenya

16:13 - November 22, 2009
Lambar Labari: 1852677
Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da wani baje kolin littafai a birnin Nairobi na kasar Kenya, wanda ke samu halartar madaba'antu daban-daban da suka baje na su littafan da suke bugawa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labaransa na birnin Darussalam cewa; An fara gudanar da wani baje kolin littafai a birnin Nairobi na kasar Kenya, wanda ke samu halartar madaba'antu daban-daban da suka baje na su littafan da suke bugawa. Bayanin ya ci gaba da cewa yanzu haka an baje littafai da suke bayani a kan bangarori daban-daban an addinin muslunci a wurin da ake gudanar da wannan baje koli. 496532


captcha