IQNA

Imani Da Bayyana Mahadi Ya Hada Dukkanin Mazhabobin Muslunci

16:13 - November 22, 2009
Lambar Labari: 1852678
Bangaren kasa da kasa; Imani da bayyanar Imam Mahdi (AJ) ya hada dukkanin mazhabobin muslunci, bisa yakinin cewa zai bayyana domin tabbatar da adalci da kuma kawar da zalunci da danniyar azzumai.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labaransa da ke tare da tawagar mahajjata cewa; Imani da bayyanar Imam Mahdi (AJ) ya hada dukkanin mazhabobin muslunci, bisa yakinin cewa zai bayyana domin tabbatar da adalci da kuma kawar da zalunci da danniyar azzumai. Imani da bayyanar Imam Mahdi (AJ) ya hada dukkanin mazhabobin muslunci, bisa yakinin cewa zai bayyana domin tabbatar da adalci da kuma kawar da zalunci da danniyar azzumai. 496473




captcha